Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

u462

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Ubale ( lŽbaalô d-d Uba.

Ubale ( lŽbâale) d-d Uba.

Ubandi ( llbandl) d-d Uba.

ubanni (Obânnii,jam.) dubi uba.

uda (uudi sn., nj/mc.,jam, uudoodi ko uudoojii ko ăudiawaa) (i) wađansu im tumaki manya masu launi biyu, (ii) Fulanin daji masu yawo da tumaki.

udashe (uudashëe) d-d hudashe.

udawa (Oudâawaa,jam.) dubi uda.

udodi (uudoodii,jam.) dubi uda.

udoji (uudoojii,jam.) dubi uda.

uf! (ut? m-r.) kalmar da ake fada wajen wasa, musamman na katantanwa da nufin kifewa.

ufe (uufëe, fi) tsere.

uffan (umn, sn., nj.) wani abu ko komai, mis:ban ce da shi— ba; watau ban ce masa komai ba.

ujila ( ujilmsn., mc.)(i) garaje ko gaggawa, (ii) naci ujira (ujiraa, sn., mc.) daya bisa goman kayan gado da ake bai wa baitulmali, d-d ushira ko ushiri.

uku (ukzž, sn., mc.) (i) kidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: (faya; biyu; 2, --- ). (ii) masifa ko ukuba; mis: ya watau ya sa kansa cikin masifa. (iii) , watau sunan wata irin caca. (iv) da d-d aska uku da ake a fuska, d-d ukku.

ukku (ukklż) d-d uku.

ukuba (Okuubâa) d-d ukuba.

ulle (Lblle) d-d mage.

ulu (uullż, sn., nj.) zare mai launi iri-iri mai harza na wul da ake saka hula ko rigar sanyi da shi, d-d siliya.

umara (uumaraa) d-d kokara.

Umara ( Uumaraa) d-d Umra.

umarce (żumžrcee) dubi umarta.

umarci ( l}umârcł) dubiumarta.

umarni (l)umžmii, sn., nj.) sawa a Yi abu, d-d umurni.

umarta (Ilumartža, ce, ci, fi.) sa mutum ya Yi abu.

Umaru (tjumanż, sn., nj.) sunan mutum na yanka; ana Yi masa lakabi da Sanda ko Faruku.

umbola ( Omboolâa, sn., mc.) zagin mutum ta hanyar nuna masa tafin hannu da bubbuđa yatsu biyar, dddakuwa ko ambola.

umbululluki (Ombululllżkil) d-d makiyaya.

umbululluki ( Ombulullôkh) d-d bululluki.

Umbutawa ( Umbutaawaa, sa, nj.,jam.) wata kabila a kasar Ningi. k-m., Tukura da Bako duk-. ne

umfana (Omfaanâa) d-d amfana.

umfani (l)mfaânil) d-d amfani.

Umma ( tJmma) d-d Uwa.

umma (ummâa) d-d aľuma.

ummuľaba'isi (umrnb/'âbaa 'isi, sn., nj/mc) dalili ko musabbabin faruwar wani mugun abu.

umra ( umraa, sn„ mc.) karamin aikin Hajji wanda ba a Yi masa hawan Arfa; akan Yi shi a kowane lokacin shekara ko kuma tare da aikin Haji.

umumi (l}muumii, sn., tij.) (i) gaba cfaya, (ii) haduwar ra'ayi

umurni (l}mornil) d-d umarni.

unduruttu sn., nj.) wani irin tarkon kamun kifi.

ungo (ungo, har,) kalmar da ake amfani da ita wajen mika wa wani wani abu, d-d kar6i ko amshi ko rika ds

ungozoma (l}ngoozôomi, .m., mc.) (jam., ingoôzôomai ko ungoozoomoomii) mace wadda take taimaka wa mata wajen haihuwa da binne mabiyiya da yanke cibiya, d-d makar6iya ko sarbuwa ko ar-biki. ungozomai ( Ongôozôomai,jam.) dubiungozoma. ungozomomi (ungoozoomoomii, jam.) dubi ungozoma. ungududu ( inguduudl}) d-d ingidido. ungulai (bngblai,jam.) dubiungulu. ungulaye ( ongblâayee,jam.) dubi ungulu. ungulu (Ongł}lu, sn., mc., jam., ingilai ko ingălâayee) (i) wata bakar tsuntsuwa babba dangin mikiya mai cin kazanta, musamman kashi da mushe. (ii) motar asibiti ta đaukarmatattu. (ii) karuwa; kir., ba kazarkowa ba, d-d angulu. ungurduga ( ongurdżgaa, sn., mc.) dubiungurdugi. ungurdugai (lingordbgai,jam.) dubiungurdugi. ungurdugi (l}ngurdôgii, sn., nj/mc., ingurdăgaa jam., ingirdigai) gurgu mai rarrafe, d-d guddugi ko giddigi. ungurnu (Ongżrnu, sn., mc.) wata kanwa kakkarfa da akan jika a sha don maganin ciwon ciki d.s. unguwa (l}nguwaa, sn„ mc.,jam., unguwooyii ko ăngăwânnii) wani sashe na gari don gudanar da mulkin garin a cikin sauki, d-d anguwa ko ungwa. unguwanni ( Ongl)vvânnii, jam.) dubiunguwa. unguwoyi (unguwooyii,jam.) dubiunguwa. ungwa @ngwaa) d-d unguwa. uni (unii) d-d wuni . urince (urincee) dubiurinta. urinta (urintaa, ce, uzurta.

462