Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

m
- wurin da aka keɓe ginanne ko kewayayye don Musulmai su yi sallah da ibada. <> a mosque, masajid (Arabic). - (Islam) A place of worship for Muslims, often having at least one minaret; a masjid.
- mai yin sallah (masallaciya = f) <> one who prays.
Google translation of masallaci