Verb
Noun
Jam'i |
m
- retirement, resignation <> sauka daga wani aiki ko muƙami.
- A jihar Bauchi mataimakin gwamnan Injiniya Nuge Gidado ya yi murabus bisa zargin nuna masa wariya da takashi a harkokin gwamnati tare da yi masa rashin yin adalci. [2]