Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hamata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:36, 22 September 2018 by Admin (talk | contribs)
  1. underarm, armpit
    1. Wakilan majalisar dokokin kasar Kenya sun ba wa hamata iska abin da ya sa aka dakatar da mahawara game da yi wa dokokin tsaron kasar kwaskwarima. [1]
    2. Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya amince da sabuwar dokar nan kan batun tsaro wadda ta haifar da cece-kuce har ma da baiwa hamata iska a majalisar dokokin kasar [2]
    3. warin ta gashi zai fara fitowa a karkashin hamata [3]
    4. kwararre a aikin likita zai tsaga hannu daidai kasan hamata ya sa kafson. [4]

Google translation of hamata

Start up, armpit.

  1. (noun) armpit <> hamata;