Pronoun
Pronoun |
- you, your (2nd person masculine). <> wakilin suna mai nuna bayanin aukuwar abu ga namiji a lokacin da ya shuɗe.
- maganin da ka sha ya yi amfani. <> the medicine you (male) drank worked.
- wakilin suna mai nuna umarni ga namiji.
- An ce kada ka tafi. <> You were told not to go.
- Ka ce: "Allah ne Mafi sanin tsawon zaman da suka yi." <> Say, Allah is most knowing of how long they remained. Quran 18:26
- wakilin suna da ke nuna namiji wanda ake magana da shi wajen yin abin da ya wuce.
- An ce ka zo ba na nan. <> I heard that you stopped by while I was gone.
- alternate spelling for kai.
Google translation of ka