Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

allura

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:27, 17 July 2019 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Suna

Tilo
allura

Jam'i
allurai or allurori

àllūr̃ā̀ f

Ana karancin allurar riga-kafi a Afrika [1]
  1. a shot, injection, needle <> siririn ƙarfe mai tsini da ƙofa; tamfasuwa
  2. allurar riga kafi - siririn ƙarfe rarakakke mai tsini da likita ke soka wa mutum don ɗura masa magani <> vaccine
  3. harbin allura - wato allurar tsafi wadda ake makaru da ita.
Contents