m
- wani irin abinci da ake yi da kwaɓaɓɓen garin alkama wanda aka turara sosai ya tashi kamar burodi, ana cin sa da miya, musamman miyar taushe ko miyar yauƙi. <> A wheaten food often eaten with cabbage stew. Alkubus is Hausa-Fulani steamed bread made from wheat, flour, yeast and water, put in moulds and steamed. It is served with Miyan taushe.