Etymology
Borrowed from Arabic قَمْحَة (qamḥa).
Noun
àlkamā̀ f (possessed form àlkamàr̃)
- wheat <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su alkaki, alkubus, da funkaso. Da ita ake fulawa.
[1]