Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

allambaku

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:58, 28 March 2020 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # wani irin wasan yara maza, wanda sukan kasu gida biyu, wannan ɓangare yana ba da waƙa,...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. wani irin wasan yara maza, wanda sukan kasu gida biyu, wannan ɓangare yana ba da waƙa, wannan yana amsawa, sai kowa ya yi ƙoƙarin kama wani, duk wanda aka kama ya zama bawa.