
- verb. to sit, abide, sat <> ɗora ɗuwaiwaya a ƙasa ko kan wani abu da lanƙwasa ƙafafu.
- to remain steady
- staying in one place for a while <> ɗaɗewa a wuri.
- An bada shawarar kowa ya zauna a gida yayin Coronavirus <> People were advised to stay at home during the Coronavirus.