Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zauna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. verb. to sit, abide, sat <> ɗora ɗuwaiwaya a ƙasa ko kan wani abu da lanƙwasa ƙafafu.
    Kowa ya zauna[1] <> Everybody have a seat.[2]
    He walked up and sat down in front of the Prophet ﷺََ, <> har ya zauna kusa da Annabi ﷺََ. --40 Hadiths
    Na samu waje na zauna. <> I found myself a seat. = I found a place to sit.
  2. to remain steady
  3. staying in one place for a while <> ɗaɗewa ko tsayawa a wuri.
    An bada shawarar kowa ya zauna a gida yayin Coronavirus <> People were advised to stay at home during the Coronavirus.
See also zaunawa, zama, zanna, zaune, and zaunanne