Pronunciation
Noun

- Bags are containers made of soft material like paper, plastic or leather.<>jakankuna ababen ɗaukar kaya ne wadda akayi da kaya masu taushi kamar takarda, filastik ko fata.
- I put the garbage in a black plastic bag. <> Na saka sharar a cikin jakar filastik.
- She took her tennis shoes out of her sports bag.<> Ta ciro takalminta na tenis daga cikin jakar wasanta.