Noun
- abun da ya saɓawa al'ada, haramun <> An inhibition or ban that results from social custom or emotional aversion. [1]
- saɓa wa al'ada ne zuwa gaban manya da takalmi
It is taboo to wear shoes in the presence of elders. - This is in great contrast with what takes place in a society in which discussion of death is taboo
Wannan ya saɓa ƙwarai da abin da yake faruwa a wurin da an haramta yin zancen mutuwa [2] - It seems that the only place the subject is still considered taboo is in conversation between parents and children.
Kamar dai inda kawai ake ɗaukan tattauna wannan batun a matsayin haram shi ne a tsakanin iyaye da yara.
- saɓa wa al'ada ne zuwa gaban manya da takalmi