Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

alkaki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:49, 4 October 2020 by Admin (talk | contribs)

  1. [a"lka/+ki"] {n.m.}. A wheaten sweet Hausa food. <> abinci mai zaƙi da ake yi da ɓarjen alkama wadda aka kwaɓa. Ana murza shi a cura kamar tufjar igiya, ƙawanya-ƙawanya sannan a toya a sa shi cikin ruwan zuma ko dafaffen ruwan sukari.

[1]