Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:implies

Discussion page of implies
Revision as of 23:25, 18 October 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:11064))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of implies [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar implies:
    1. One young woman, described in The Irish Times as a “high-ranking witch and leader of one of Ireland’s most significant covens,” reasons this way: “Belief in the Devil implies acceptance of Christianity . . .
      Wata matar aure ƙarama, da aka kwatanta cikin jaridar The Irish Times “mayya ce mai girma kuma shugaba ce na rukuni mafi muhimmanci a ƙasar Ireland,” ta ce: “Imani da Iblis ya nuna yin na’am da Kiristanci . . . [2]

    2. The word “honorable” implies that something is esteemed and precious.
      Kalmar nan ‘daraja’ tana nufin girmama wani abu, kuma abin yana da tamani. [3]

    3. How do I react when someone implies that I might be drinking too much?
      Yaya nake aikatawa sa’ad da wani ya gaya mini cewa ba na shan barasa daidai wa daida? [4]

    4. The practice of astrology and fortune-telling implies that our future is predetermined.
      Neman sanin abin da zai faru a nan gaba da kuma hasashe yana ƙarfafa koyarwar ƙaryan nan cewa an riga an ƙaddara abin da zai faru da mu. [5]

    5. It implies voluntary identification as a servant of God, and it requires clean conduct.
      Tana nufin ba da kai a sani kai bawan Allah ne, kuma tana bukatar ɗabi’a mai tsabta. [6]

    6. The expression “keep yourselves in God’s love” implies that some action is required on our part.
      Furcin nan ‘ku tsare kanku cikin ƙaunar Allah,’ yana nufin cewa muna bukatan mu ɗauki wasu matakai. [7]

    7. 3 “Righteousness” implies a state of moral integrity and honesty.
      3 “Adalci” yana nufin kasancewa mai tarbiyya da kuma gaskiya. [8]

    8. (Mark 13:10; Matthew 24:3) The use of the word “first” implies that other events will follow the worldwide preaching work.
      (Markus 13:10; Matta 24:3) Amfani da kalmar nan “tukuna” yana nufi cewa wasu abubuwa za su biyo bayan wa’azi ga dukan duniya. [9]

    9. (Romans 1:24, 28; 7:21-25) On the other hand, the expression “the fruitage of the spirit” implies that the qualities listed are, not the results of efforts in so-called character development or personality enhancement, but the results of the operation of God’s spirit on a person.
      (Romawa 1:24, 28; 7:21-25) A wata sassa, furcin nan “ɗiyan ruhu,” yana nufin cewa halaye da aka lissafa ba don ƙoƙarce-ƙoƙarce na koyar wani hali ko kuma gyara a mutumtaka ba ne, amma sakamakon aikin ruhun Allah ne a kan mutumin. [10]

    10. Being a true comforter implies making yourself available to those who are grieving. —Proverbs 17:17.
      Zama mai ta’aziyya na gaskiya na nufin ba da kanka ga masu makoki.—Misalai 17:17. [11]

    11. Genesis 22:18 implies what about God’s blessing?
      Mene ne Farawa 22:18 take nufi game da albarkar Allah? [12]

    12. (John 18:38) That question, cynically posed by Pontius Pilate nearly 2,000 years ago, implies that truth is too elusive to be pursued.
      (Yohanna 18:38) Bilatus Babunti kusan shekaru 2,000 da suka shige ya yi wannan tambayar cikin rashin gaskatawa, da yake nufi yana da wuya a biɗi gaskiya. [13]

    13. This implies that parents may have to repeat themselves many times before a child learns to apply God’s laws.
      Wannan yana nufin cewa wataƙila iyaye suna bukatar su ci gaba da maimaita abin da suke so kafin yaron ya koyi yadda zai yi amfani da dokokin Allah. [14]

    14. (Genesis 2:18) Hence, the wife’s subjection to her husband in no way implies inferiority.
      (Farawa 2:18) Shi ya sa, biyayyar mata ga mijinta ba ta nufin ita ƙarama ba ce sam. [15]

    15. The fact that we are endowed with intelligence, conscience, and the ability to reason implies that the Creator had a good purpose in putting us here.
      Domin Allah ya ba mu hankali, lamiri, da kuma iya yin tunani, hakan ya nuna cewa Mahalicci yana da manufa mai kyau na ajiye mu a duniya. [16]

    16. That implies that, in their view, religion is passed down from one generation to another.
      Hakan yana nufin cewa, a ra’ayinsu mutane suna gadon addini ne daga tsara zuwa tsara. [17]

    17. (Matthew 28:19) Such a baptism implies that we cooperate with the spirit and do nothing to hinder its operation among Christ’s followers.
      (Matta 28:19) Irin wannan baftisma yana nufin cewa za mu ba da haɗin kai ga ruhun kuma ba za mu yi kome ba da zai hana aikinsa tsakanin mabiyan Kristi. [18]

    18. As Deuteronomy 6:7 implies, there is no substitute for spending time with your children.
      Kamar yadda Kubawar Shari’a 6:7 ta ce, babu abin da ya fi kasancewa tare da ’ya’yanka muhimmanci. [19]

    19. As the name Kingdom Hall implies, the central Bible teaching discussed there focuses on God’s Kingdom —the theme of Jesus’ ministry. —Luke 8:1.
      Kamar yadda sunan nan Majami’ar Mulki ya nuna, ainihin cibiyar abin da ake koyarwa a wurin daga Littafi Mai Tsarki, shi ne, Mulkin Allah, kuma shi ne ainihin abin da Yesu ya koyar a duniya.—Luka 8:1. [20]

    20. The word “complete” implies that no halfhearted approach would be sufficient to resist demonic attacks.
      Kalmar nan “duka” na nufin cewa tsayayya wa farmakin aljanu na bukatar yin hakan da dukan ƙarfinmu. [21]

    21. According to one Bible scholar, it “implies the unflagging vigilance of the shepherd.”
      Wani masanin Littafi Mai Tsarki ya ce, “tana nufin makiyayi ya ci gaba da yin tsaro.” [22]

    22. The original Greek word translated “peers” means “to stoop to look into,” which implies concentrated effort.
      Kalmar Hellenanci na asali da aka fassara “duba” tana nufin yin “bincike sosai” wato, cikin natsuwa. [23]

    23. Jesus’ statement implies that we must ask ourselves, ‘What would I want my neighbor to do to me if I were in his circumstances?’
      Abin da Yesu yake nufi a nan shi ne ya dace mu yi wa kanmu wannan tambayar, ‘Mene ne zan so mutane su yi mini da a ce ina cikin yanayinsu?’ [24]

    24. Some suggest that this implies that it was Jehovah’s custom to communicate with Adam at this time, possibly every day.
      Wasu sun ce wai wannan ya nuna cewa al’adar Jehovah ne ya yi magana da Adamu a lokacin, mai-yiwuwa kowacce rana. [25]

    25. * Commenting on this verse, one Bible reference work says: “To walk with a person implies love and attachment.”
      * Da yake bayani a kan wannan ayar, wani littafin bincike na Littafi Mai Tsarki ya ce: “Yin tafiya da mutum tana nufin ƙauna da kuma shaƙuwa.” [26]


Retrieved October 18, 2020, 7:25 pm via glosbe (pid: 11064)