Table of contents <> Abubuwan da ke cikin littafin
https://www.islamic-invitation.com/downloads/an-example-for-mankind_eng.pdf | https://lightofislam.com.ng/littafi-abin-koyi-ga-duniya-annabi-muhammad-sallallahu-alaihi-wasallama/ |
---|---|
1. An Example For Mankind مُحَمَّد (ﷺ) | 1. Abin Koyi Ga Duniya - Annabi Muhammad (Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi) |
Contents | Abubuwan da ke ciki |
Introduction | Gabatarwa |
Part One: The human Prophet | Babi na farko: Annabi SAW a matsayinsa na mutum |
Chapter 1: His character | Fasali na farko: Kyawawan Ɗabi'unsa |
Topic One: The Perfection of His Manners. | Shimfiɗa Ta Farko: Cika Da Kamalar Kyawawan Ɗabi'unsa |
Topic Two: His Truthfulness | Shimfiɗa Ta Biyu: Gaskiyarsa {S.A.W} |
Topic Three: His Mercy | Shimfixa Ta Uku: Rahamarsa {S.A.W} |
Topic Four: His Justice | Shimfixa Ta Huɗu: Adalcinsa {S.A.W} |
Topic Five: His Generosity | Shimfixa Ta Biyar: Kyautarsa Da Karamcinsa {S.A.W} |
Topic Six: His Bravery and Courage | Shimfixa Ta Shida: Jarumtakarsa {S.A.W} |
Chapter 2: His dealings | Fasali Na Biyu Mu’amalolinsa {S.A.W} |
His dealings with His Wives | Mu’amalarsa Da Matansa |
His Dealings with his Children and Grandchildren | Mu’amalarsa Da ‘Ya’yansa Da Jikokinsa |
His dealings with his Companions | Mu’amalarsa Da Sahabbansa |
His dealings with his Soldiers | Mu’amalarsa Da Sojojinsa |
His dealings with strangers | Mu’amalarsa Da Wadanda Bai Sani Ba |
Links
- https://muslimcentral.com/series/hesham-al-awadi-children-around-the-prophet/ or https://youtube.com/playlist?list=PLuSkbQ9R367e76gUkURcr6E6x_0kTeWZc
<small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small>
Intro <> Gabatarwa
- Intro <> Gabatarwa
- Praise be to Allah <> Godiya ta tabbata ga Allah
- Allah honored humans by the final message that He sent Prophet Muhammad with
Allah ya karrama 'yan Adam da ya aiko mu su wannan saƙon wanda shi ne ya zama cikamakin sakwannin da ya turo Manzo da shi - as a Bearer of Glad tidings and a Warner to the whole world until the Day of Judgment <> don ya gardaɗe/gargaɗe su kuma ya yi mu su bushara,
- Allah, the Almighty, says <> Allah maɗaukakin sarki ya ce:
- and we have not sent you except comprehensively to mankind as a bringer of good tidings and a warner. but most of the people do not know.
- We have sent you ˹O Prophet˺ only as a deliverer of good news and a warner to all of humanity, but most people do not know.
- kuma ba mu aika ka ba face zuwa ga mutane gaba ɗaya, kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba.
- mun aika ka da kai* zuwa ga mutane gaba daya, ka bayar da bishara da gargadi, amma mafi yawan mutane ba su sani ba. --Qur'an 34:28
- Ba mu kuma aiko ka ba sai ga mutane baki ɗaya kana mai albishir mai kuma gargaɗi, sai dai kuma yawancin mutane ba sa sanin (hakan).
- To get them (out) from darkness to light,
Domin ya fitar da su daga duhu zuwa haske, - from the worship of the created to the worship of the Creator alone,
ya kuma 'yanto su daga bautar bayi zuwa ga bautar Ubangijin bayi, - from the injustice of false religions and rulers to the justice of Islam,
daga zaluncin (da suka tsinci kansu a ciki) na sauran addinai zuwa ga adalcin Musulunci, - and from the narrowness of worldly life to the vastness of this worldly life and the Hereafter.
daga k'uncin duniya zuwa ga yalwarta. - Thus the prophet of mercy Muhammad perfectly deserved to be the savior and the best example to be copied by the worlds of humans and jinns (spirits) and all that exist until the Day of Judgment.
Don haka Manzon Allah {S.A.W} ya cancanci a kira shi da cewa mai tsamar da bayi (daga halaka), kuma abin koyin talikai. - Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ya game dukkan b'angarorin rayuwa, mai dad'a d'awa dukkan wanda ya rayu a qarqashinsa, - and enjoy security, peace of heart and mind
mai sanya mutum ya samu hutu da aminci, - as it is a divine approach for this life and the hereafter.
domin wannan tsari shi ne tsarin na Allah {S.W.T} - It deals with the pure Fitrah (natural disposition)
ya halicci yan’Adam akan wato fitira miƙaƙƙiya - and strikes a balance between its bodily and spiritual needs.
wanda yake daidaita buƙatun gangar jiki da na ruhi, - ENG
HAU - ENG
HAU - ENG
HAU
Topic 3: The Prophet (SAW) and children rights <> Shimfid'a Ta Uku: Hakkokin Yara A Wajen Annabi {S.A.W}
- Children in Islam are the fruit of life and its adornment. <> Kasancewar yara a Musulunci su ne dadin rayuwar duniya da kawarta,
- They are the joy of the souls
and the apples of the eyes. <> Su ne masu sanyaya rai - Thus, childhood earned much attention and care from the Prophet of Allah (SAW). <> Shi yasa Annabi (SAW) ya bata (kasancewar yaran) kyakkyawar kulawa.
- He stipulated great rights for the children <> Ya wajabta hakkoki masu yawa saboda yaro.
- and the greatest of which are those stipulated for them before their birth and even before their embryonic stage. <> babbar kulawar da addini ya ba shi ita ce wacce ya ba shi tun kafin haihuwarshi
- He said <> shi yasa Annabi {SAW} ya umarci iyaye (maza) yayin neman aure da su zaba wa ‘ya’yansu iyaye (mata) na gari ya ce:
- A woman can be married for four things; <> Ana auren mace ne saboda abubuwa guda hudu:
- So marry the one who has the faith and Allah will bestow His favors upon you. <> Ka ribatu da ma'abociya addini sai ka ci nasara.
- He ordered the wife to choose her husband from the same perspective and said, <> haka nan kuma ya umarci mata suma yayin aure da su yi wannan zaben, ya ce:
<small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small>