Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/Dr Ragheb As-Sergany's An Example For Mankind

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Table of contents <> Abubuwan da ke cikin littafin

https://www.islamic-invitation.com/downloads/an-example-for-mankind_eng.pdf https://lightofislam.com.ng/littafi-abin-koyi-ga-duniya-annabi-muhammad-sallallahu-alaihi-wasallama/
1. An Example For Mankind مُحَمَّد‎ (ﷺ) 1. Abin Koyi Ga Duniya - Annabi Muhammad (Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi)
Contents Abubuwan da ke ciki
Introduction Gabatarwa
Part One: The human Prophet Babi na farko: Annabi SAW a matsayinsa na mutum
Chapter 1: His character Fasali na farko: Kyawawan Ɗabi'unsa
Topic One: The Perfection of His Manners. Shimfiɗa Ta Farko: Cika Da Kamalar Kyawawan Ɗabi'unsa
Topic Two: His Truthfulness Shimfiɗa Ta Biyu: Gaskiyarsa {S.A.W}
Topic Three: His Mercy Shimfixa Ta Uku: Rahamarsa {S.A.W}
Topic Four: His Justice Shimfixa Ta Huɗu: Adalcinsa {S.A.W}
Topic Five: His Generosity Shimfixa Ta Biyar: Kyautarsa Da Karamcinsa {S.A.W}
Topic Six: His Bravery and Courage Shimfixa Ta Shida: Jarumtakarsa {S.A.W}
Chapter 2: His dealings Fasali Na Biyu Mu’amalolinsa {S.A.W}
His dealings with His Wives Mu’amalarsa Da Matansa
His Dealings with his Children and Grandchildren Mu’amalarsa Da ‘Ya’yansa Da Jikokinsa
His dealings with his Companions Mu’amalarsa Da Sahabbansa
His dealings with his Soldiers Mu’amalarsa Da Sojojinsa
His dealings with strangers Mu’amalarsa Da Wadanda Bai Sani Ba

Links

  1. https://muslimcentral.com/series/hesham-al-awadi-children-around-the-prophet/ or https://youtube.com/playlist?list=PLuSkbQ9R367e76gUkURcr6E6x_0kTeWZc
<small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small>

Intro <> Gabatarwa

  1. Intro <> Gabatarwa
    1. Praise be to Allah <> Godiya ta tabbata ga Allah
    2. Allah honored humans by the final message that He sent Prophet Muhammad with
      Allah ya karrama 'yan Adam da ya aiko mu su wannan saƙon wanda shi ne ya zama cikamakin sakwannin da ya turo Manzo da shi
    3. as a Bearer of Glad tidings and a Warner to the whole world until the Day of Judgment <> don ya gardaɗe/gargaɗe su kuma ya yi mu su bushara,
    4. Allah, the Almighty, says <> Allah maɗaukakin sarki ya ce:
      1. and we have not sent you except comprehensively to mankind as a bringer of good tidings and a warner. but most of the people do not know.
      2. We have sent you ˹O Prophet˺ only as a deliverer of good news and a warner to all of humanity, but most people do not know.
      3. kuma ba mu aika ka ba face zuwa ga mutane gaba ɗaya, kana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba.
      4. mun aika ka da kai* zuwa ga mutane gaba daya, ka bayar da bishara da gargadi, amma mafi yawan mutane ba su sani ba. --Qur'an 34:28
      5. Ba mu kuma aiko ka ba sai ga mutane baki ɗaya kana mai albishir mai kuma gargaɗi, sai dai kuma yawancin mutane ba sa sanin (hakan).
    5. To get them (out) from darkness to light,
      Domin ya fitar da su daga duhu zuwa haske,
    6. from the worship of the created to the worship of the Creator alone,
      ya kuma 'yanto su daga bautar bayi zuwa ga bautar Ubangijin bayi,
    7. from the injustice of false religions and rulers to the justice of Islam,
      daga zaluncin (da suka tsinci kansu a ciki) na sauran addinai zuwa ga adalcin Musulunci,
    8. and from the narrowness of worldly life to the vastness of this worldly life and the Hereafter.
      daga k'uncin duniya zuwa ga yalwarta.
    9. Thus the prophet of mercy Muhammad perfectly deserved to be the savior and the best example to be copied by the worlds of humans and jinns (spirits) and all that exist until the Day of Judgment.
      Don haka Manzon Allah {S.A.W} ya cancanci a kira shi da cewa mai tsamar da bayi (daga halaka), kuma abin koyin talikai.
    10. Prophet Muhammad brought a complete and comprehensive method and approach for anyone seeking to lead a happy and integral worldly life
      Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ya game dukkan b'angarorin rayuwa, mai dad'a d'awa dukkan wanda ya rayu a qarqashinsa,
    11. and enjoy security, peace of heart and mind
      mai sanya mutum ya samu hutu da aminci,
    12. as it is a divine approach for this life and the hereafter.
      domin wannan tsari shi ne tsarin na Allah {S.W.T}
    13. It deals with the pure Fitrah (natural disposition)
      ya halicci yan’Adam akan wato fitira miƙaƙƙiya
    14. and strikes a balance between its bodily and spiritual needs.
      wanda yake daidaita buƙatun gangar jiki da na ruhi,
    15. Prophet Muhammad dealt with all the matters he faced with a simple unique way
      Tabbas Manzon Allah {S.A.W} ya nuna kwarewa wajen wajen fuskantar duk wani ƙalubalen rayuwa da ya bijiro ma sa.
    16. with a pure sunnah (Prophetic tradition) that unveiled to us a tremendous tradition of etiquettes in dealings, manners of dealings, a super model of modesty, delicacy and noble manners.
      Sunnarsa tsattsarka ta fitar ma na da hanyoyi ma su dimbin yawa kan yadda mu'amaloli za su gudana a tsakanin mutane da kuma ladubban zamantakewa.
    17. This pure sunnah achieved the peak of human perfection even in the most complicated situations when no one could imagine an influential role for manners in matters such as;
      Don haka dukkanin ayyukan Manzon Allah {S.A.W} da maganganunsa da dabi’unsa sun yi wa na kowanne dan’Adam fintinkau a fagen cika da nagarta da kuma kaiwa qololuwa... Kai har a guraren da ba'a tsammanin nuna kyawawan xabi'u kamar
    18. war and politics, dealing with tyrants, unrighteous people and warriors against Muslims.
      wajen yaqi da siyasa da hulda da Azzalumai ko Fasiqai, da kuma masu yaqar Musulmai ko yi mu su mummunan tanadi, amma Shi {S.A.W} sai da ya nuna kyawawan ɗabi'u da rangwame da afuwa da yafiya a irin wadannan gurare.
    19. We have the best example of his modesty, leadership, giving of rights and problem solving.
      Hakanan xabi'unsa masu ban sha’awa ne wajen qanqan da kai da jagoranci da mai da haqqi ga ma su shi, da warware rigingimu.
    20. He was also the best example as a father, husband, and companion
      Haka dai abun yake in an koma cikin gida, shi abun yabo ne da jinjinawa a matayinsa na uba, ko a matsayinsa na miji ko kuma abokin zama.
    21. hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
      Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haqiqa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan xabi'u".
    22. The greatness of His biography is limitless.
      Don haka, halin girma da mutumtaka sun yi fice a rayuwarsa {S.A.W}.
    23. Prophet Muhammad (SAWS) proved that the ideal sublime rules stated in the Qur'an are empirical and applicable that is valid and practical for the organization of the life of all humans and that it is plain evidence for real seekers of guidance.
      Manzon Allah {S.A.W} ya tabbatar a aikace dukkan qa’idoji da dokokin Alqur’ani nagartattu da suka zo, ya kuma nusar da cewa dokoki ne da za'a iya tsara rayuwar mutane ta yau da kullun akan siradinsu.
    24. ENG
      HAU

Topic 3: The Prophet (SAW) and children rights <> Shimfid'a Ta Uku: Hakkokin Yara A Wajen Annabi {S.A.W}

  1. Children in Islam are the fruit of life and its adornment. <> Kasancewar yara a Musulunci su ne dadin rayuwar duniya da kawarta,
  2. They are the joy of the souls and the apples of the eyes. <> Su ne masu sanyaya rai
  3. Thus, childhood earned much attention and care from the Prophet of Allah (SAW). <> Shi yasa Annabi (SAW) ya bata (kasancewar yaran) kyakkyawar kulawa.
  4. He stipulated great rights for the children <> Ya wajabta hakkoki masu yawa saboda yaro.
  5. and the greatest of which are those stipulated for them before their birth and even before their embryonic stage. <> babbar kulawar da addini ya ba shi ita ce wacce ya ba shi tun kafin haihuwarshi
  6. He said <> shi yasa Annabi {SAW} ya umarci iyaye (maza) yayin neman aure da su zaba wa ‘ya’yansu iyaye (mata) na gari ya ce:
  7. A woman can be married for four things; <> Ana auren mace ne saboda abubuwa guda hudu:
    1. Her money <> domin dukiyarta
    2. her noble descent <> domin matsayinta
    3. her beauty <> kyawunta
    4. her faith <> ko addininta
  8. So marry the one who has the faith and Allah will bestow His favors upon you. <> Ka ribatu da ma'abociya addini sai ka ci nasara.
  9. He ordered the wife to choose her husband from the same perspective and said, <> haka nan kuma ya umarci mata suma yayin aure da su yi wannan zaben, ya ce:
<small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small>