Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hantsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:45, 22 August 2021 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # maman mace ko nonon saniya ko wata dabba wanda ake tatso madara daga gare shi. # mahaɗar...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

f

  1. maman mace ko nonon saniya ko wata dabba wanda ake tatso madara daga gare shi.
  2. mahaɗar ƙafafuwan wando, musamman buje.
  3. duƙowar da soro yake yi idan yana yoyo saboda tsufa.

Bargery's definition