Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- The past participle of write. <> an amfani da kalmar wato bayan an rubuta
- Has your girlfriend written you a letter yet? <> Budurwar ka ta ko rubuta maka wasiƙa tukun?
- wajabta
- Ubangjinku Ya wajabta rahama ga kanSa <> Your Lord has written mercy against Himself = Your Lord has taken upon Himself to be Merciful. Qur'an 6:54
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If something is written it is in writing. <> rubutacce/rubutacciyar, abin da aka rubuta, a rubuce
- We have a written letter from our CEO. <> Mu na da rubutacciyar wasiƙa daga shugaban mu.
- We talked about allowing it, but the written rules are still against it. <> Da mun tattauna akan barin hakan amma dai har ila yau, dokokin da aka rubuta sun hana.