Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

taɓe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 07:47, 4 February 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
See also taɓa, touched, and affected
  1. weariness, tiredness <> a taɓe.
    1. Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka a taɓe
    2. then look again and again-your sight will return frustrated and weary.
    3. sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa ba.
    4. ka sake maimaita dubawa; ganinka zai komo maka batir da kadawa. --Qur'an 67:4
  2. kece, ko yaga
    ya taɓe rigarsa garin tsallaka rami
  3. ja ko buɗa ko wara ko tala;
    ya taɓe baka zai harbi
  4. lalace ko tafka asara ko kauce wa hanyar addini.