Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

igiyar ruwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 18:37, 7 February 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

f

  1. a current, tide, tsunami <> igiyar ruwa - watau ƙarfin ruwa mai gudu wanda kan ja abu da ƙarfi.
    Igiyar ruwa (tsunami) ce ke janyo kwayoyin halittun tare da tarkacen tsunami da ta shafi Japan a shekarar 2011. [1]

    People were advised to stay away from the coast as huge waves were whipped up by the wind, as seen at Roker in Sunderland <> An shawarci mutane su guji zuwa bakin teku saboda igiyar ruwa na kaɗawa