<small>--[[parallel text/Yobe Youth Forum Infographics|Yobe Youth Forum Infographics]]</small>
English | Hausa |
---|---|
|
|
- procedures for self-quarantine under covid-19 <> ka'idoji don keb'ancewar kai domin Coronavirus. --Yobe Youth Forum Infographics
- stay at home <> a zauna a gida. --Yobe Youth Forum Infographics
- Limit all your non-essential travels. <> Sai dai idan za ka fita don sayan abinci, magunguna ko wasu abubuwa masu mahimmanci.