Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

damisa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:50, 27 March 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

f

  1. leopard, tiger, jaguar <> wata babbar dabbar daji mai jiki dabbare-dabbare mai zafin faɗa da mugunta, tana da kama da mage.
    Tigers rescued from Argentina [1] <> Ga wasu damisa biyu da aka ceto daga Argentina [2]
  2. Damisa is another way of spelling damishi.
  3. damisar ruwa: wani irin kifi mai zanen jiki kamar damisa.
  4. kirarin da ake yi wa mafaɗacin mutum.

Google translation of damisa

  1. (noun) leopard <> damisa; panther <> damisa;