Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:09, 30 March 2022 by Admin (talk | contribs)

hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30

Kanun labaran shirin DW Hausa na safe (cikakken shirin)
  1. Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
  2. 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
    "Mutum ya zo, a tsakiyar rana, ya zo ya datse maka hanya, ya ce sai ka ba shi kuɗi dai. Ba wani jami'in tsaro ko soja. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin halin barazana yanzu."
  3. Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
  4. Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.

hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30 [1]

Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare (cikakken shirin)
  1. Masu gabatarwa (hosts): ,
  2. Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
  3. China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
  4. A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.
    "Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."
  5. Toh har wayau