Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

labu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:03, 7 May 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # igiyar da mata ke ɗaura ƙunshin lalle da ita. # tunkuzar gyaɗa. # daddawar da ba a ki...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. igiyar da mata ke ɗaura ƙunshin lalle da ita.
  2. tunkuzar gyaɗa.
  3. daddawar da ba a kirɓa ba.
  4. ganyen wata bishiya da ake yin magani da shi.
  5. dunƙulallen yumɓu na ginin tukunya da danginta.