m
- salon sarrafa harshe, yadda ba kowa ne zai gane maganar ba, saboda karairayar harshe da ke cikinta an fi yin sa musamman tsakanin samari da 'yammata. <> encoding speech. Talking in such a way that only one 'in the know' can understand; e.g. adding da or ra to every word, or inverting the syllables of words, or calling things by different names. e.g. mutun da k'anansa = 1/6d.; kukan jirgi, sixpence.
- Libittabhibinaba = Littafi na.
- a riddle, puzzle. [1]