Noun
- magoyin bayan, mai goyon baya, mabiyi m, mabiya f, mai bada tallafi, mai tallafawa.
- In Mali, on Friday, a supporter of the country's military regime and the Russian leader takes a selfie with a man wearing a Vladimir Putin mask as people rally on the streets of the capital, Bamako.
A ranar Juma'a kuwa a Mali, wani magoyin bayan gwamnatin mulkin soja a ƙasar da kuma Shugaba Outin, ya ɗauki hoto tare da wani mutum da ya saka fuskar Putin, a lokacin da mutane ke kai komo a kan titunan Bamako, babban birnin ƙasar. --bbchausa verticals/pics - (Luke 8:1) In Barranquilla, Colombia, a Witness spoke to Antonio, a strong supporter of a political movement.
(Luka 8:1) A Barranquilla, Colombia, wani Mashaidi ya yi wa Antonio da yake tallafa wa wani rukunin siyasa magana. - supporters of the opposition
magṑyā bāyan jàm’iyyàr àdāwā̀ - he has no supporters
bâ shi dà mā̀su gōyon bāyansà