Noun

- lokaci. Ana rubuta shi ko faɗa ta haka: ƙarfe + lokacin + (a.m.) na safe ko (12 - 5 p.m.) na rana ko (6 - 11p.m.) na yamma ko na dare.
- Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [2]
Masu bincike sun gano cewa kwarkwata da kudin cizon da ke makalewa a tufafinmu sun rabu ne a daidai wannan lokaci. [3] - How can I translate the time in Hausa? <> Ya zan fassara lokaci da Hausa?
- How do you ask for the time in Hausa? <> Ya ake tambayar lokaci ne da Hausa?
- Researchers found that head lice and lice that live in our clothes separated at around this time. [2]
- zamani <> period, era.