Noun
bàngā f (plural banguna, possessed form bàngar̃)
- A small, bowl-shaped drum, played with fingers. <> wata karamar ganga mai kama da kuntukuru mai faffadan baki da tsukakken gindi wadda galibi akan kada wa sarki.
- kariyar da 'yan tauri ke yi wa shugabannin siyasa.
- 'yan banga - kungiyar 'yan tauri masu yin wannan kariyar.
[1]