Noun
- (theology) The doctrine that everything has been foreordained by a God or by fate. Destiny or fate.
- Wannan mashadin, wato yawan tarbiyyar zuciya da sani da imani da ke kai mutum asirce-asirce na ƙaddara da hikima, wato zance yana taƙaita yayi bayani. Ba za a iya bayani a kansa. Sai dai kawai mutum yayi ta yi har ya kai kansa... shi zai ji in ya kai wannan matsayin. Wato shi ba zai iya bayyana abinda mutum yake ji a wannan maqam ɗin. <> This experience of witnessing allows the aspirant to encounter such splendid meadows of inner knowledge and faith and the secrets of predestination and wisdom that words are unable to describe. --SLS/1