Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |

- koyi/koya, iya yi wani abu, yi fahimta/fahimci
- Another said: "I never thought that chickens would be intelligent enough and learn quite so quickly." [1] <> Wani kuwa cewa ya yi: "Ban taba tunanin cewa kaji na da cikakken wayau ba tare da saurin fahimta sai daga bisani." [2]
- As a way to learn about psychology and cognition, the students performed experiments that involved training chickens. [3] <> A matsayin hanyar fahimtar fannin alkiblar tunanin da cikakkiyar fahimta, an sanya dalibai gwaje-gwajen da suka hada da bai wa kaji horo. [4]
- something the hens have learned, from personal experience, is mildly unpleasant. [5] <> daga abin da kajin suka koya daga gogewarsu ta rayuwa, cewa wannan matsala ce kankanuwa. [6]
- he learned Xhosa and Ndebele from his friends and neighbours, [7] <> ya koyi Xhosa da Ndebele daga abokai da makwabta, [8]
Google translation of learn
Koyi.