- clear, obvious, open, public
- Synonyms: bayyananna and a bayyane
- So flee to Allah. Indeed, I am to you from Him a clear warner. <> Sabõda haka ku gudu zuwa ga Allah, lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku, mai bayyanannen gargaɗi. = Saboda haka, ku gudu zuwa ga ALLAH. Shi ne Ya aiko ni zuwa gare ku, a matsayin mai gargadi bayyananne. --Qur'an 51:50
- a guidance for the people and clear proofs of guidance and criterion. <> a cikinsa yana shiriya ga mutãne da hujjõji bayyanannu daga shiriya da rarrabẽwa. = yana bada shirya ga mutane, da bada koyar wa bayyanene, da littafin dokoki. --Qur'an 2:185
- compelling, conspicuous
- And in ˹the story of˺ Moses ˹was another lesson,˺ when we sent him to Pharaoh with compelling proof, <> Kuma ga Musa, a lokacin da muka aiko shi zuwa ga Fir'auna da wani dalili bayyananne. --Qur'an 51:38