Noun
- The plural form of particle; more than one (kind of) particle. <> barbashi, birbiɗi, burbuɗi
- by the winds which carry dust particles, <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskoki masu naushi. --Qur'an 51:1
- Then in 1905, Albert Einstein explained that light acts like packets, or particles of energy. <> Sai a shekara ta 1905, Albert Einstein ya bayyana cewa haske kama yake da wani dami, ko kuma burbuɗin kuzari
- atomic particles <> ƙananan ƙwayoyin zarra
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra --bbchausa verticals/106 why our Universe exists
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles