More actions
Nahawun Hausa (Hausa Grammar)
Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu.
Sassan Nahawu (Parts of Speech):
- Suna (noun)
- Wakilin Suna(pronoun)
- Sifa(adjective)
- Aikatau/fi'ili (verb)
- Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb)
- Ma'auni(quantifier)
- Mahadi (conjunction)
- Madanganci(referential)
- Dirka(stabilizer/copula)
- Tsigalau(diminutive)
- Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873