Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ilhami

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 07:44, 30 November 2016 by Admin (talk | contribs)

m

  1. inspiration, instinct, intuition. <> baiwa da Allah kan yi wa mutum ta cusa masa sanin wani abu. ishara.
    “Kuma lalle ne, shaidanu, hakika, suna yin ishara zuwa ga masoyansu domin su yi jayayya da ku” (Suratul An’am 6:121) shaidanu da cibiyoyin ashararanci suna yin ilhami ga masoyansu da abokansu don su dinga jayayya da ku. [1]