Kamfanin dai ya tanadi dakunan otel 2,500 ga fasinjojin da za su shiga tashar Frankfurt da ke zama babbar tashar wannan jirgi a Jamus. [1] <> The airline also reserved 2,500 hotel rooms in Frankfurt for stranded passengers. [2]
Ministan kuɗin Birtaniya ya bayyana matakan tsimi da tanadi domin riga kafi ga abkuwar matsalar tattalin arziki. [3] <> The British Chancellor of the Exchequer has announced new austerity measures In an attempt to get UK's economy back on track. [4]