Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

albasa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:15, 21 December 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== albasa in English == === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === <html> <center><audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/transparent_language_audio/Ha...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

albasa in English

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
albasa

Jam'i
albasoshi or albasu

Singular
onion

Plural
onions

albasa <> onion

f

  1. (countable) An onion is a vegetable of the genus Allium. They can make you cry when you cut them. <> wani irin tsiro mai yaji dangin mabunƙasa ƙasa da ake miya da shi, ko lawashinsa.
    She liked eating onions, but they made her cry. <> Tana sha'awar cin albasu, amma dai suna sa ta kuka.
    (Kirari) Albasa ba tai halin ruwa ba.
  2. albasar kwaɗi, watau nau'o'in albasar daji da ba a ci sai dai amfani da su wajen haɗa magunguna.