Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

arashi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:35, 4 January 2017 by Admin (talk | contribs)

m

  1. dacewar magana ta zargi wadda wani ya yi alhali ba da shi ake yi ba.
    Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya musanta rade-radin da ake yi cewa ba shi da koshin lafiya. Har ma kuma ya yi arashi, a inda ya ce "ya mutu kuma ya farko." [1]