Suna
m
- reasonings, reasons, explanations <> sanadi, asali, sharaɗi, hujja, dahir
- an argument for something. <> abin da ya sa akan yi abu.
- An argument for buying a red car is that it would look cooler than a blue one. <> Dalilin siyan jan mota shi ne saboda za ta fi ta shuɗe kyau.
- The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves, [1] <> To abin da ya sa ake jin warin tafarnuwa daga jikin wadanda ba su taunata ba, [2] = Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke damfaruwa ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba, [3]