- He will [enter to] burn in a Fire of [blazing] flame <> Zã ya shiga wuta mai hũruwa. = [111:3] Ya jawo wa kansa wuta mai huruwa. --Qur'an 111:3
- And his wife [as well] - the carrier of firewood. <> Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). = [111:4] Tare da matarsa wanda ta yi jagorar gallazawa. --Qur'an 111:4
- Around her neck is a rope of [twisted] fiber. <> A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). = [111:5] Za tayar da ita (Alqiyamah) da igiyar qaya a wuyanta. --Qur'an 111:5