Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/111

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Category:Quran: Quran/110 > Quran/111 > Quran/112


  1. May the hands of Abu Lahab be ruined, and ruined is he. <> Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. = [111:1] Hannaye biyu na Abulahabi sun halaka, kuma ya halaka. --Qur'an 111:1
    Arabic Audio:
    Saheeh International Translation Audio:

  2. His wealth will not avail him or that which he gained. <> Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. = [111:2] Dukiyarsa da duk abin da ya tara, ba za su taimaka masa ba. --Qur'an 111:2
    Arabic Audio:
    Saheeh International Translation Audio:

  3. He will [ enter to ] burn in a Fire of [ blazing ] flame <> ya shiga wuta mai hũruwa. = [111:3] Ya jawo wa kansa wuta mai huruwa. --Qur'an 111:3
    Arabic Audio:
    Saheeh International Translation Audio:

  4. And his wife [ as well ] - the carrier of firewood. <> Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). = [111:4] Tare da matarsa wanda ta yi jagorar gallazawa. --Qur'an 111:4
    Arabic Audio:
    Saheeh International Translation Audio:

  5. Around her neck is a rope of [ twisted ] fiber. <> A cikin kyakkyawan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). = [111:5] Za a tayar da ita (Alqiyamah) da igiyar ƙaya a wuyanta. --Qur'an 111:5
    Arabic Audio:
    Saheeh International Translation Audio: