Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/112

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Category:Quran: Quran/111 > Quran/112 > Quran/113

112

Surat Al-'Ikhlāş (The Sincerity) - سورة الإخلاص

  1. قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ Qul huwallahu ahad
    Say, "He is Allah , [who is] One,
    Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci.
    Ka ce, "Shi ne ALLAH Makadaci.
  2. اللَّهُ الصَّمَدُ Allahussamad
    Allah , the Eternal Refuge.
    Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.
    ALLAH wanda Shi ne cikakke.
  3. لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ Lam yalid walam yulad
    He neither begets nor is born,
    Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.
    Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.
  4. وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ Walam yakun lahu qufuwan ahad
    Nor is there to Him any equivalent."
    Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."
    Kuma babu daya da ya kasance tamka a gare Shi."