#: and propound unto them the parable of two men, upon one of whom We had bestowed two vinyards, and surrounded them with date-palms, and placed a field of grain in-between. <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi, kuma Muka kẽwayesu da itãcen dabĩnai, kuma Muka sanya shũka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi, kuma muka kewaye su da itacen dabinai, kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32
-
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
-
- and propound unto them the parable of two men <> Kuma ka buga musu misali da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu: --Qur'an 18:32
-
- upon one of whom We had bestowed two vineyards <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi... --Qur'an 18:32
-
- and surrounded them with date-palms <> kuma Muka kewayesu da itãcen dabĩnai = kuma muka kewaye su da itacen dabinai --Qur'an 18:32
-
- and placed a field of grain in-between. <> kuma Muka sanya shuka a tsakãninsu (sũ gõnakin). = kuma muka sanya wasu shuke-shuke a tsakanin gonakin. --Qur'an 18:32