Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- to take an oath <> rantse, yi rantsuwa.
- he found it necessary to swear to the truthfulness of what he wrote. <> ya rantse cewa abin da ya rubuta gaskiya ne.
- I swear by God <> Na rantse da Allah.
- to curse someone mildly <> zaga, yi wa zagi, yi tir da.
- (strongly) la'anta
- use swear words profusely, obscene or vulgar language. <> yi ashar, ya ashariya. mugun baki ko ɗanyen baki.
- Synonym: profanity