Suna
f
- labari da ake ba wa yara na hikima don hira (syn: hikaya, gatanan) <> a children's story about magical and imaginary beings and lands. fairy tale, folktale
- Come and tell us a folktale daddy <> Baba, zo ka zo ka yi mana tatsuniya.
- wani irin farin kuɗi na azurfa da mata ke hudawa suna ado da shi a goshi ko a wuya.
- tauraro <> star
Google translation of tatsuniya
- (noun) riddle <> tatsuniya, kacinci-kacinci; story <> labari, bene, tatsuniya, almara; tale <> labari, tatsuniya;