Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

maka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 15:32, 4 December 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Verb == # buga ko doka #: ''An '''maka'''wa ɓarawo sanda. ==Harafi / Pronoun== {{pronoun}} {{pronoun|you}} # harafi mai danganta abu ga abokin magana namiji. #: ''Na kawo...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. buga ko doka
    An makawa ɓarawo sanda.

Harafi / Pronoun

Pronoun
maka

Pronoun
you

  1. harafi mai danganta abu ga abokin magana namiji.
    Na kawo maka littafinka <> I brought you (m) your book.
    and indeed, we are able to show you what we have promised them. <> kuma lalle ne mu haƙiƙa masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muke yi musu wa'adi da shi. = [ 23:95 ] mu masu iyawa ne a kan mu nuna maka abin da muka yi masu wa'adi da shi. --Qur'an 23:95]