Toggle menu
24.1K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/51/practice

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:58, 6 January 2019 by Admin (talk | contribs) (Created page with "51:1 Wazzariyati zarwa By those winds scattering dust, dispersing. Ina rantsuwa da iskoki masu shek'awa da k'ura, shek'awa. 51:2 Falhamilati wiqra And those clouds...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

51:1

Wazzariyati zarwa

By those winds scattering dust, dispersing.

Ina rantsuwa da iskoki masu shek'awa da k'ura, shek'awa.

51:2

Falhamilati wiqra

And those clouds carrying a load of water

Da wad'annan gizagizan da ke d'auke da nauyin ruwa.

Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa).

51:3

Faljariyati yusra.

And those ships sailing with ease.

Sa'annan da jirage masu gudana a kan ruwa da sauk'i. = Masu gudanar da tanadi.

51:4

Falmuqassimati amra

And those angels apportioning each matter

Sa'annan da mala'iku masu rabon al'amari bisa umarnin / umurnin Allah. = Suna masu rabonsu a bisa umurni.