Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

akoko

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:52, 10 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit)

Suna

Tilo
akoko

Jam'i
babu (none)

m

  1. zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duhu ba kamar mai haske ba irin na alawayyo.
  2. wani irin fari-farin ƙyalle mai arha wanda darajarsa ba ta kai ta alawayyo ba
    akoko namuzu ba sayen ka ake ba, sai dai a ba da ladan ɗinki

See Also / Dubi


Google translation of akoko

Time,