Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

murabus

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:49, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)

Verb

  1. to step down, to retire, resign.
    Shugaba Trump Ya Nemi Ilhan Omar Ta Yi Murabus [1]

Noun

Tilo
murabus

Jam'i
babu (none)

m

  1. retirement, resignation <> sauka daga wani aiki ko muƙami.
    A jihar Bauchi mataimakin gwamnan Injiniya Nuge Gidado ya yi murabus bisa zargin nuna masa wariya da takashi a harkokin gwamnati tare da yi masa rashin yin adalci. [2]