Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsuntsu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:50, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
tsuntsu

Jam'i
tsuntsaye

Singular
bird

Plural
birds

tsuntsu = m | tsuntsuwa = f

  1. bird <> tsuntsu - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa.
    The world's most common bird is actually intelligent [1] <> Tsuntsun da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [2]

Google translation of tsuntsu

Bird.

  1. (noun) bird <> tsuntsu;